<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Akwai Ƙasa Mai Haske A Can LW314</title>
<lyrics>[V1]
 1) Akwai ƙasa mai haske a can
 Shiryayyiya don duk Masu Bi.
 Almasihu, Mai Ceto 'na nan,
 Za mu gan shi tare da Uban.

[V2]
 KORUS
 Can akwai hutawa,
 Daɗin hutu gun Yesu mai rai.
 Za mu zauna tare
 Cikin mulkinsa har abada.

[V3]
 2) Can akwai murna har abada,
 Wurin Yesu akwai kwanciyar rai.
 Za mu manta da wahalan nan,
 Wurin Yesu sai daɗi kaɗai.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>314</hymn_number>
</song>